Click this box and choose the any category that you like and select and then press GO to visit and jump to it directly
To translate language of this site click this box and choose the any Language that you like and select it and then press GO to translate it directly
The task ahead of us is never as great as the power behind us | If you see us behind you give us protection, if you see us beside you give us respect, if you see us against you no mercy! | We don't forgive we don't forget we are the legion!
AISHA BUHARI TA KALUBALANCI MULKIN PMB GA ABUBUWA GUDA 8
By
Abubakar kakurum
AISHA BUHARI MATAR SHUGABAN KASA TACE AKWAI ABUBUWA GUDA 8 DAYA KAMATA BUHARI YASANI.
1. Wannan gwamnati yakamata tasani cewa dukkan waanda akebawa mukamai sune yan hana ruwa gudu lokacin da munayin campaigh anma gashi sune suka cika gaban gwamnati.
2. Tace yakamata asaurari jamaa akan bukatunsu domin sune dai zasu kara zabar mu ashekara mai zuwa ta 2019,sannan tace itadai dukda bata saniba zaya kara tsayawa takara koba zaya karaba.
3. Takara dacewa tana gudun borin mutane miliyan goma sha biyar waanda hakkinsu yarataya akanmu,tunda dai mune muke mulkarsu koda bamu sansuba.
4. Tabbas shugaban kasa yayi watsi da alummar da suka zabesa domin kuwa sune suka tsaya tsayin daka suka tara suka raka suka tsare aka lissafa mukasamu mulki.
5. Mafi yawancin mutanen da aka nada awannan gwamnati basayin zaben komai hasalima kaso 96 basu da rigista acikinsu ballantana suyi zaben anma anasau kujeru.
6. Sannan takara dacewa yan tsirarune suke juya akalar gwamnati inda suke zabar waanda ake bawa kujeru.
7. Acikin mutanen da wannan gwamnati ta nada akalla 100 shima bansan 15 aciki,haka zalika nima bansan suba dukda nasan nasamu shekaru ashirin da bakwai muna tare dashi 27 dolene zansan mutanensa.
8. Dukda nasan cewa ni macece ba jamiar gwamnatiba anma dolene abun yashafeni tunda dukkan barakar da mukagani yakamata mufada agyara,dukda nasan bazamu gama wannan shekara hudunba lfy.
Anrubuta 12_1_2017
ansake edited a 28_5_2018
Created at 2018-05-29 02:30:50
Back to posts
UNDER MAINTENANCE