Click this box and choose the any category that you like and select and then press GO to visit and jump to it directly
To translate language of this site click this box and choose the any Language that you like and select it and then press GO to translate it directly
The task ahead of us is never as great as the power behind us | If you see us behind you give us protection, if you see us beside you give us respect, if you see us against you no mercy! | We don't forgive we don't forget we are the legion!
ATIKU YACE MAGANAR DA PMB YAGAYAWA MATASAN NIGERIA A LONDON BATA KAMATABA
By
Aisha aliyu musa
ATIKU ABUBAKAR turakin adamawa ya alakanta maganar pmb wadda yagayawa matasan nigeria akasar london ataron ta akayi domin tattalin arzuki na duniya,domin maganace wadda bata da tushe bata da karshe, yace wannan magana da shugaban kasayayiwa yan nigeria akan cewa shi pmb yacewa matasan nigeria= A LOT OF THEM HAS NOT BEEN TO SCHOOL AND THEY ARE CLAIMING THAT NIGERIAN AN OIL PRODUCING COUNTRY.
THERE 4 THEY SHOULD SIT AND DO NOTHING AN GET HOUSING,HELTHCARE AND EDUCATION.
ATIKU ABUBAKAR yace shugaban kasa baikamataba yafadawa matasan kasar nigeria ba wannan furuci domin yariga yasan cewa suna da kokarin nema zakaga akwai masu tallar pure water,masu sayar da bolar kwali,dukkansu suna hakane domin suyi karatu subiya bukatunsu nayau da gobe.
Sannan yakara da cewa yakamata idan zaa yi maga ta gaskiya afadeta akan gaskiya inzaayi ta karya ayita arashin gaskiya,domin wannan zubar da kimar yan kasane a idanun duniya.
Created at 2018-05-28 14:55:48
Back to posts
UNDER MAINTENANCE