Click this box and choose the any category that you like and select and then press GO to visit and jump to it directly
To translate language of this site click this box and choose the any Language that you like and select it and then press GO to translate it directly
The task ahead of us is never as great as the power behind us | If you see us behind you give us protection, if you see us beside you give us respect, if you see us against you no mercy! | We don't forgive we don't forget we are the legion!
TAYI YUNKURIN HALLAKA MIJINTA DAN KISHI
By
yakuni musa ajingi
Ansamu wannan labari amakon jiya abunda ya afku agarin birnin jigawa,hakika wannan mata tayi yun kurin hallaka mijinta domin yace zaya mata kishiya.
Abun dubawa awannan lokaci shine zakaga waansu mazajen basa tunanin yadda nemansu yake anma saisuna tunanin kara aure alhalin kuna zaune lafiya damai dakinka.
Wannan baiwar Allah mijinta yagaya mata zayayi mata kishiya an/a batamasa musuba tanuna godon bayanta akan haka daga bisani ne kuma ta zuba masa guba acikin abin cinsa:
mutumin Allah yatai makesa inda aka kaisa asubuti da gaggawa sakanmakon bakinsa yacika da kumfa ansamu nasarar samo bakin zaren ne bayanda lokitoci suka hau kan wannan mutumin domin duba abunda yasanya haka,har yanzu ana bicike domin jin yadda karshen abun yake kubiyo mu nangaba kadan.
Ansamu
5_5_2018 a kano
Created at 2018-05-28 04:50:06
Back to posts
UNDER MAINTENANCE