Insane
Click here to visit © Omar Farooq™ Wap enjoy visiting...
We good belives in web building and designing we are the last of our kind!
ameenuglobalwap.xtgem.com
Welcome To
MobileSiteAward

Welcome To © Ameenu Global Wap™ Mobile Technology And Net Working Arena ® | Home Of Unlimited Downloads Enjoy Unlimited Services Here•
© Ameenu
Fabregas™ Is A
Web Designer & Wap Master
© Ameenu Fabregas™
Site Search Engine
Ameenubookmark
Jar Apk Bmk Opera
© Ameenu Fabregas™ Quote of the day...
Speed loads : seconds
Online : Users
Click this box and choose the any category that you like and select and then press GO to visit and jump to it directly
To translate language of this site click this box and choose the any Language that you like and select it and then press GO to translate it directly
Always post:
© Omarfarooq4u2c.xtgem.com™on your facebook, whatsapp, twitter and 2go status! | if you love © Omar Farooq™(¤) and enjoy unlimited services here!
The task ahead of us is never as great as the power behind us | If you see us behind you give us protection, if you see us beside you give us respect, if you see us against you no mercy! | We don't forgive we don't forget we are the legion!
NEWS _LABARAI SUB MENU
View
View
View
View
View
View
View
View
KIKASANCE MAIKULAWA DA LAFIYARKI DOMIN HAIHUWA
30738076 2106179702955440 3704508974695972864 nDangote carsAtiku abubakar for nigeria 2019

KWANKWASO YAWA GANDUJE KASHE

KWANKWASO YAWA GANDUJE KASHE
Assalam alaikum BY khalid abdullahi fagge ¤ ¤ ¤ ¤ BATUN MAGANAR GANDUJE ZAYA TSAYA TAKARA BATA TASOBA YADEBE YANASA YANASA YA BAR GIDAN GWAMNATI. Wannan shine gundarin al amari idan har bazaa mantaba ashekarar 1990 zuwa 2003 da 2011 2015 Acikin wannan shekaru yagina jahar kano har abada domin akwai TITUNAN KASA AKWAI TITUNAN SAMA SANNAN AKWAI TITU NAN CIKIN KASA,AKWAI ASIBITOCI DA MAKARANTU DA MASANAANTU SANNAN YAKAI MATASA KASASHENWAJE DOMIN SUKOYO FASAHAR ZAMANI. awannan shekarune SENATOR CENTRAL RABIU MUSA KWANKWASO yayiwa gwamnatin kano mulki mai tsafta wanda tayi abubuwanda aka dade baaiba domin tagina makarantu ta gina asibitoci tagina masanaantu takai matasa turai karatu ta bawa kowa dakowa jari sannan tayi auren zawarawa sannan tagina wurare daban daban afadin jahar. Akarshen shekarar 2015 ne kwankwaso yagama shekara hudu ta 2 bayan yayi wata awancan lokacin,hakanne tasa kwankwaso yadakko mataimakinsa DR ABDULLAHI UMAR GANUJE yatsayar amatsayin wanda alumar jahar kano zasi zaba haka akayi sosai akabawa ganduje goyon baya aka zabesa. Bayan anfara cin gajiyar gwamnati da shekara daya sai ganduje yafara janye jikinsa daga maigirma sanata rabiu musa kwankwaso,sannan yafarabi lungu dasako yana diba ayyukan da maigirma sanata yayi yana canja sunayensu sannan koyasanya sunansa kowani nasa daga kan makarantun da akagina da asibitoci da masanaanti da ire iren su ganduje yanabi yana canja suna. Duk dahaka baiyi masaba saida yaraba jamiyyar tasu zuwa kungiya biyu GANDUJIYYA daga gwamna abdullahi umar ganduje KWANKWASIYYA daga sanata rabiu musa kwankwaso, shidao gandije yanayin hakane domin yacanjawa kanawa raayinsu anma gani yake kamar Yanakarawa alimar kano kaunar kwankwaso. Hakanne yasanya ganduje dukkan hanyoyin da suke cikin garin kano yarufera yace kada abawa KWANKWASO dama yashigo garin kano haka akayi kuwa tin da ganduje yafara mulki akano daga 2015 zuwa yau 13_5_2018 har yanzu kwankwaso baisanya kafarsa agarin kanoba Hakanne yasanyawa alumar kano wani karfin gwiwa tareda yan kwankwasiyya suna cika baki sinacewa in anisa abar kwankwaso yazo mana da ancanja gwamnatin ganduje. Awannan shekara ce ake sanya ran GANDUJE zaya kara tsayawa takaeae gwamnan yahar kano anma shi KWANKWASO baya cikin wannan tafiya shima domin ashirye yake dukkan ranar da yasanya kafarsa agarin kano to bamakawa ranar KWANKWASO Zaya tsayar da dan takara amadadin GANDUJE domin tuntuni kwankwano yacewa ganduje yahada yanasa yanasa yabar gidan gwamnati domin kanawa in sunmanta masu jarhula baxasu mantaba. Maunene raayinku
Back to posts
This post has no comments - be the first one!

UNDER MAINTENANCE
Created By:AMEENUGLOBALWAP.XTGEM.COM
Copyright © 2016 - 2018