Click this box and choose the any category that you like and select and then press GO to visit and jump to it directly
To translate language of this site click this box and choose the any Language that you like and select it and then press GO to translate it directly
The task ahead of us is never as great as the power behind us | If you see us behind you give us protection, if you see us beside you give us respect, if you see us against you no mercy! | We don't forgive we don't forget we are the legion!
KHALIFA ISYAKA RABIU YARASU A LANDON
AN HAIKI KHALIFA ISYA RABIU A 1928 YARASU A 2018
Akallan yarasu yanada shekara 90 aduniya. YA RASU YABAR MATA 4 DA YAYA 42.
Akwanakin nan yasha fama da jinya kafin rasuwarsa,ya rasune akasar ENGLAND,LONDON a hospital.
Kafin rasuawarsa kowa yasan sunan mahaifinsa M RABIU DAN KINKI,domin shi mahafinsa an haifesa ne awani gari TINKI dake BICHI LGA.
Anma asalin danginsa sunyi gudun hijra daga BORNO sakanmakon kisan gillar da RABEH YAKE.
maifinnasa cikakken malamin addinine sosai yayi karatunsa awajen mahaifinsa YUNUSA
yayi BALA GURO DAGA TINKI XUWA INSHAWA,INGA KE A JINAR NIJAR.
Yayi karatu awajen malaminsa maisuna gwani kalla,yasamu shekaru 13 yadawo gida domin yin aure bayan aure yatafi INKELUWA DAKE GASHUA,YATAFI KATAGUM SANNAB YAKOMA KANO.
YAKOMA ZARIA wajen malaminsa maisuna MALAM NAIYA yasamu shekara 2 yana dalibta agunsa.
Kafin yarasu a 1959 yarubuta littafi 50.
SHIMA YATURA ISYAKA RABIU NEMAN KARATU,yatura garin NGURU neman ikimin addinin muslimci.
Bayan nan yadawo gida kano a 1949 domin yayi auren fari.bayan haka yafada harkar kasuwanci da izinin mahaifinsa sannan yanahadawa da karatunsa,abubuwa sunkara bunkasa a 1958 YAGINA GIDA NASA NAKANSA A JAKARA.
SANNAN YAGINA BABBAN GIDA AWANDA KEDAUKAR HANKALIN BAKI DA MATAFIYA. Harkar kasuwancinsa yana saida littattafan addini da kekunan dinki.
YAFADA SIYASA
A JAMHORIYA TA DAYA JAMIYYAR N.E.P.U yakoma N.P.C A JAMHORIYA TA BIYU YAKOMA N.P.N.
YASAMU LAMABAR GIRMAMAWA DAGA FANNI DADAMA.
ALLAH KAJIKANSA AMEEN
dataimakon litttattafai da bincike da aminu abdukmumin alkasim {fabregas] aka wallafa.
Share and comment
Created at 2018-05-09 01:21:11
Back to posts
UNDER MAINTENANCE
Ameen
Ya Allah yakyautata makwancinsa idan tamu tazoo Allah kasa mucika da imani ameen