Click this box and choose the any category that you like and select and then press GO to visit and jump to it directly
To translate language of this site click this box and choose the any Language that you like and select it and then press GO to translate it directly
The task ahead of us is never as great as the power behind us | If you see us behind you give us protection, if you see us beside you give us respect, if you see us against you no mercy! | We don't forgive we don't forget we are the legion!
MATAR DATAKE FAMA DA CUTAR CANSER
WANNAN BAIWAR ALLAH TANA NEMAN TAI MAKO AKAN CUTAR DATAKE DAMUNTA TA CANSER.
wannan baiwar Allah tana daya daga cikin yan gudun hijira waanda suka bar gidajensu domin gudun hijra daga borno state.
NONONTA YA RUBENE MATUKA SANNAN CANSER TASAMU WAJEN ZAMA WAIZA ZUBILLAH.
/
Ahakikanin gaskiya wannan haline wanda yake jefa waansu yaya mata acikin hadari manya da kanana.
Domin mafi akasarin waannan mata SUNA RASHIN LAFIYA SOSAI SAKANMAKON MALARIA DA TYPOD:
SANNAN BASA SAMUN WAANNAN ABABAN MOREWA JIKI
1 basa samun wanka akan lokaci
2 basa samun abuncin daxasuci akan lokaci
3 basa samun wajen kwanciya akan lokaci
4 basa samun sabulun wanki dana wanka akan lokaci
5 basa samun dukkannin abubuwanda suke da shi abaya kafin subaro gidajensu.
Yanxu haka wannan baiwar Allah sunanta HALIMA USMAN,Tana xaune agarin sokkoto anma sun dawo ne daga borno.
Sakanmakon wannan kungiya ta B.H dan haka DUKKAN WANDA YASAN SHI MAI IMANINE YATAIMAKA MATA DA ADDUAR SAMUN LAFIYA.
ADDUARKU TANA DA MUHIMMANCI AGARETA, ALLAH YABATA LAFIYA KUMA ALLAH YAKARA BAMU SHUGABANNIN DAXASU KULADA YAN GUDUN HIJRA.
Created at 2018-05-06 06:05:43
Back to posts
UNDER MAINTENANCE