Click here to visit © Omar Farooq™ Wap enjoy visiting...
We good belives in web building and designing we are the last of our kind!
ameenuglobalwap.xtgem.com
Welcome To
MobileSiteAward

Welcome To © Ameenu Global Wap™ Mobile Technology And Net Working Arena ® | Home Of Unlimited Downloads Enjoy Unlimited Services Here•
© Ameenu
Fabregas™ Is A
Web Designer & Wap Master
© Ameenu Fabregas™
Site Search Engine
Ameenubookmark
Jar Apk Bmk Opera
© Ameenu Fabregas™ Quote of the day...
Speed loads : seconds
Online : Users
Click this box and choose the any category that you like and select and then press GO to visit and jump to it directly
To translate language of this site click this box and choose the any Language that you like and select it and then press GO to translate it directly
Always post:
© Omarfarooq4u2c.xtgem.com™on your facebook, whatsapp, twitter and 2go status! | if you love © Omar Farooq™(¤) and enjoy unlimited services here!
The task ahead of us is never as great as the power behind us | If you see us behind you give us protection, if you see us beside you give us respect, if you see us against you no mercy! | We don't forgive we don't forget we are the legion!
NEWS _LABARAI SUB MENU
View
View
View
View
View
View
View
View
KIKASANCE MAIKULAWA DA LAFIYARKI DOMIN HAIHUWA
30738076 2106179702955440 3704508974695972864 nDangote carsAtiku abubakar for nigeria 2019

LABARAN KANO

LABARAN KANO
Wannan hotunan gadar samane wanda akayita lokacin da maigirma gwamnan jahar kano yayi agarin kani. Tundaga shekaru kimanin shekarar 1956 baa taba samun gwamnan daya gina gadojin tarihiba irin gwamna rabiu musa kwankwasi. Akalla tun shekara ta 1999 yafara gwamna a kano,alokacin yagina ajujuwa a kano state da mazabunta na kauyuka akalla guda 5656,daga cikinsu akwai waanda akabawa makarantun allo. Sannan dunga dinka uniform da kuma lottattafai nakaratun yara/akalla yadinka yadukan makaranta awannan shekara hudu dayayi daga 1990 zuwa 2003 kimanin yadi 5656 da littattafai akalla gida 5656. Banda ayyukan ma aikatun gwmanatun dayayi/sannan yagina asibiti wanda akw kira da clinic health akalla 500. Sai kuma gwamna ibrahim shekarau yahau a 2003 zuwa 2010: sannan kwankwaso yakara karba daga 2010 zuwa 2014: daga nan ne yakara cigaba da ayyukan alkhairin dayasabayi kama daga gina makarantun primary masu bene hawa daya kimanin guda 200, sannan yagina gadar sama guda hudu uku 3 suka kammalu kafin yasauka/daya ganduje yana karasata/ wannan itace gadar sabon gari. Zuwan kwankwaso kedawuya yakama kira ga matasa masu son ilimin zamani suna kai qualification dinsu/,sannan zaya dakesu yana kaisu kasaashen waje/akalla yakai matasa kasashe kamar haka INDIA CHINA EGYPT DUBAI SENEGAL MALYSIA DASAYRANSU AKALLA MATASA MAXA DA MATA SUNKAI GUDA 600 waansu daga cikinsu sun karasa degree acan kafun yasauka/ akwai waanda akakai kasar egypt daga cikinsu basu gamaba yasauka,karshe da ganduje yazo yakasa biya masu kudaden abinci da host da transport da kudaden karatu dana haraji. Akarshe ganduje haka yacewa waanan matasa barayine/basu san maisukeba. Kafin kwankwaso yasauka mulkine a matakin gwamnan jahar kano yayi waannan ayyukan alkhairi. Yau anwayi gari yadauki ganduje yadorasa yawatsa komai akano/yana gina makabartu/yana saida filayen makabarta yana saida filayen gwamnati mallakar talakawa. Anma da izinin Allah kwankwasi yana niyyar fitowa takarar shugabancin kasa a wannan shekara ta 2019 muna masa fatan alkhairi
Back to posts
Comments:
[2018-04-23 00:54:41] MUHAMMADD :

Assalam alaikum masoyan manzon Allah annabi tsira sutabbata garesa ameen


UNDER MAINTENANCE
Created By:AMEENUGLOBALWAP.XTGEM.COM
Copyright © 2016 - 2018

Disneyland 1972 Love the old s